Pizza Hut
Pizza Hut | |
---|---|
fast food restaurant chain (en) , pizzeria chain (en) , restaurant chain (en) da food manufacturer (en) | |
Bayanai | |
Masana'anta | quick service restaurant sector (en) |
Farawa | 15 ga Yuni, 1958 |
Wanda ya samar | Dan and Frank Carney (en) |
Motto text (en) | No One Outpizzas the Hut |
Ƙasa | Tarayyar Amurka |
Location of formation (en) | Wichita (en) |
Mamallaki | Yum! Brands (en) da PepsiCo (en) |
Product or material produced or service provided (en) | pizza |
Shafin yanar gizo | pizzahut.com, pizzahut.de, pizzahut.co.uk, pizzahut.es, pizzahut.hu, pizzahut.fr, pizzahutfranchise.fr, locations.pizzahut.com, pizzahut.com.au, pizzahut.pl, pizzahut.ca, pizzahut.com.ph, restaurants.pizzahut.co.in, pizzahut.com.mx, pizzahut.co.id, pizzahut.com.my, pizzahut.com.br, pizzahut.co.th da pizzahut.com.tr |
Pizza Hut wasu jerin manyan gidajen cin abinci ne a Tarayyar Amurka, waɗanda suke da rassa a ƙasashe daban daban na duniya. An kafa kamfanin ne s 1958 a Wichita, Kansas, waɗanda suka kafa kamfanin su ne Dan and Frank Carney. Suna samar da nau'in abincin su da ya shahara mai suna pan pizza da sauran nau'ukan abinci kamar pasta, breadsticks da dessert ga mai-ci a wurinsu, ko mai tafiya-dashi wato take-out da aikawa masu aike wato delivery a duk inda rassansu suke. Suna kuma saida chicken wings a jadawalin su na WingStreet.
Babbar helkwatarsu na nan ne a Plano, Texas, suna kuma da adadin shagunan abinci 17,639 a duk faɗin duniya a wata ƙididdiga da suka fitar a 2020,[1] making it the world's largest pizza chain by number of locations. It is owned by Yum! Brands, Inc., one of the world's largest restaurant companies.[1]
Manazarta[gyara sashe | gyara masomin]
- ↑ 1.0 1.1 "Pizza Hut restaurant count worldwide 2010-2020". statista. February 24, 2021. Retrieved February 27, 2022.